World News

Akwai matsala kalli bidiyon yadda wata damusa ta rufe hanyar jirgin kasa .

Tirkashi kalli yadda wata damisa ta tsaya a hanyar jirgin kasa tayi bake bake wannan yayi matukar bawa mutane mamaki nesa ba kusa ba .

Kamar yadda kuka sani masu hada wannan video suna matukar yin namijin kakari wajan hada wannan video saboda ba karamin aiki bane .

Suna cikakken videon akan youtube channel din su za kuga abububwan mamaki fiye da hakama saboda su akinsu kenan .

Mun gode da ziyartar wannan site Mai Albarka domin samun labaran duniya da kuma na siyasa thanks for watching content .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈