World News

Kalli videon wani mutum Wanda ake tunanin yafi kowa tsayi a yanzu

Tofa kalli wani mutumi da ake tunanin yafi kowa tsayi a wannan zamanin yadda yake buga kwallo a cikin wasu jama ar da basu kai shiba .

Daga ganin wannan mutumin kai kasan akwai abun mamaki a tare dashi sannan akwai abun almara a cikin lamarin shi ba kadanba .

Saboda wannan mutumi Allah ya hore mai tsayi dogo ne tall man duk cikinsu babu Wanda ya kusa Kai shi balle ma yakai shi tsayi .

Mun gode sosai da sosai ku cigaba da ziyartar wannan site Mai Albarka domin samun labaran duniya .

Thank for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈