World News

Masha Allah Kalli bidiyon Naziru sarkin waka da iyalansa

Masha Allah Naziru sarkin waka kenan tare da iyalansa sunyi zazzafan hoton family dukkansu wannan Abu yayi dai dai sosai da sosai .

Babban mawaki a masana antar kannywood wanda akafi sani da Naziru sarkin waka yayi zazzafan hoton family shi da iyalansa .

Abun yayi kyau sosai da sosai Allah yabar kauna yasa masu taimakon iyayensu ne Allah ya basu Ilimi mai amfani kuma yayi musu Albarka .

Mun gode da zuwa wannan site Mai Albarka Ku Ci gaba da zuwa domin samun labaran duniya mungode sosai da sosai .

Thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈