World News

Shekara bakwai nayi ina rubuta yabon manzon Allah saw da nayi inji Alan waka

Mawaki alan waka ya bayyana wani Ilimi a tartare da wannan kasidar da yayi ta yabon manzon Allah saw yake cewa shekara bakwai yayi yana rubuta wannan kasidar da yayi .

Gaskiya wannan a bun a yabawa mawaki Alan waka ne saboda yayi namijin kokari wajan tsayawa ya tace wannan kasidar kafin ya fitar da ita .

Kuma bayan anfitar da wannan kasida mutane sun fara yabawa alan waka saboda kasidar tayi dadi sosai mutane sun yaba da ita .

Mun gode da zuwa wannan site mai Albarka kuci gaba da zuwa domin samun labaran duniya kai tsaye daga hausa world news .com

Thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈