World News

Allah sarki kalli bidiyon momee gombe tare da mahaifiyarta

Danna nan domin kalla 👆👆 uwa mai dadi Allah sarki kalli jarumar kannywood momee gombe tare da mahaifiyar ta a wani zazzafan hoto abun yayi kyau sosai da sosai .

Rayuwa da iyaye tafi komai dadi a rayuwa hakane yasa idan kaga mutum baya kula da iyayensa gaskiya akwai matsala ba karama ba .

Saboda iyaye sune tushen nasarar rayuwar mu ta duniya da kuma lahira iyaye abun alfahari Allah kasa mudace Ameen summa ameen .

Mun gode Ku cigaba da ziyartar wannan site domin samun labaran duniya da kuma labaran siyasa .

Thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈