World News

Allah sarki kalli bidiyon wata tsohuwa Mai shekara 81 ta haddace Al qur ani Mai girma

Danna nan domin kalla 🖕🖕 Allah sarki rayuwa wata dattijuwa mai shekara Tamanin da daya ta haddace al qur ani Mai girma .

ikon Allah sai kallo wannan baiwar allah abun a taya ta Murna ne kuma abun alfahari ne a tattare da ita saboda wannan ni ima da allah yayi Mata .

Duk mutumin da ya haddace alqur ani yayi babbar nasara a rayuwarshi duniya da lahira Allah kabamu ikon haddace al qur ani Mai girma Ameen summa Ameen .

Thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈