World News

masha Allah kalli bidiyon amarya rukayya dawayya da angonta afakallahu ya day hankalin jama a

Dannan bidiyon domin kalla 🖕👆👆 Masha Allah jarumin kannywood afakallahu tare da amaryarsa rukayya dawayya .

Kamar yadda kuka sani jarumin kannywood afakallahu shine shugaban yan wasan hausa gaba ki daya kuma shine ya auri rukayya dawayya .

Yanzu haka sun fitar da hoton su tare ango da amarya sannan kuma amarya tace burinta ya cika tunda ta auri afakallahu na abba .

Mun gode da ziyartar wannan site da kukeyi mai albarka a koda yaushe Allah yasa mudace Ameen summa Ameen .

Thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈