World News

Masha Allah za a daura auren jaruma khadija yobe karima izzar so tare da angonta mawaki izzuddeen

Danna nan domin kallah 👆alhamdulillah za a daura auren jarumar kannywood khadija yobe wacce aka fi sani da karima izzar so .

Masha Allah Jaruma Khadija yobe da angonta izzudden bawan Allah kuma shima mawaki ne babbba a masana antar kannywood .

Za a daura auren ne ranar juma a goma da watan faibuary sannan kuma sun fara fitar da hotunan pre wedding picture zafafa a social media .

Mun gode da ziyartar wannan site Mai albarka domin Sam un labaran duniya da kuma labaran siyasa a koda yaushe

Thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈