World News

Sani danja ya hau kujerar hadiza gabon da ba ayin karya

Danna nan domin kalla ☝☝Tofa jarumin kannywood Sani danja ya hau kujerar hadiza gabon kukerar da ba ayin karya idan an hauta .

Kamar yadda kuka sani hadiza gabon tanada tasha wacce take tattaunawa da jaruman kannywood da kuma celebrities gaba ki daya

Anan ne sukai wannan tattaunawa da sani danja kennan kuma tayi da jaruman kannywood sosai da sosai Allah yasa mudace .

Ameen summa ameen mungode da ziyartar wannan site mai Albarka Ku cigaba da zuwa domin samun labaran duniya .

Thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈