World News

Yanzu yanzu anbiya sadakin wata budurwa da buhun barkono biyu a katsina

Danna nan domin kallah 👆👆 anbiya sadakin wata budurwa da buhun barkono biyu a katsina saboda karancin cash a hannun mutane .

Tirkashi gaskiya wannan lamari ya girmama saboda karancin kudi abun har yakai haka gaskiya ya kamata Al umma su duba wannan lamari .

Anzo wani lokaci kai da kudinka amma talakane kai kaje banki babu kudi kaje siyayya nan ma babu kudi Allah yasa mudace Ameen summa ameen

Labari daga APA Hausa .com ne suka rawaito wannan labari mukuma muka kawo muku shi Kai tsaye daga Hausa world news . com

Thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈