World News

Masha Allah kalli mawaki dauda kahutu rarara tare da mahaifiyarsa

Danna nan domin kalla๐Ÿ–•๐Ÿ–• mawaki dauda kahutu rarara tare da mahaifiyarsa uwa Mai dadi wannan abun alfahari ne babba .

Masha Allah wannan abu yayi dai dai kunsan mahaifa sune tushen rayuwa Allah ya karawa mahaifan Mu lafiya da imani wanda nasa suka mutu kuma Allah ya jikansu .

Ameen summa ameen Masha Allah wannan lamari na mawaki dauda kahutu rarara yayi kyau sosai da sosai nice picture .

Mun gode Ku cigaba da ziyartar wannan site mai suna Hausa world news . com domin samun labaran duniya da kuma na siyasa .

Thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI๐Ÿ‘ˆ