World News

Soyayya gamon jini dan nigeria ya auri tsaleliyar baturiya a kasar waje

Danna nan domin kalla 🖕🖕 soyayya ruwan zuma kalli yadda wani dan nigeria ya angonce da tsaleliyar budurwar baturiya a kasar waje .

Wannan lamari yayi matukar ban mamaki saboda wasu daga cikin turawa suna kyamatar bakar fata amma wasu kuma suna son su .

Haka Allah yake lamarinshi kana taka Allah yana tashi wannan Abu yayi dai dai Allah ya bada zaman lafiya kuma ya kade fitina a lamarin .

Ameen summa Ameen mun gode da ziyartar wannan site mai albarka da kuke a koda yaushe godiya ta musamman ga masu karatu .

Thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈