World News

Innalillahi kalli yadda jack ya gocewa wani bakanike ya mutu har lahira

Danna nan domin kalla 🖕🖕 innalillahi wa Inna ilaihirraj un kalli yadda wani jack din mota ya danne bakaniken mota har lahira .

Wannan abun abun tausayi ne kuma abun a taya shi da addu a Allah ya ji kanshi yayi Mai rahama kulli nafsin za ikatul maut dukkan Mai rai mamaci ne .

Gaskiya wannan lamari yayi matukar tsoratani Allah kasa aljanna ce makomarsa kasa annabi Muhammad ya cece shi ameen summa Ameen .

Mun gode da ziyartar wannan site mai suna hausa world news . com domin samun labaran duniya dana siyasa mun gode .

Thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈