World News

Kalli bidiyon yadda wata budurwa ta auri wani mara lafiya so yayya gamon jini

Danna nan domin kalla ๐Ÿ‘†๐Ÿ‘†ikon allah kalli yadda wata zanka dediyar budurwa ta auri wani naka shashshe kuma suna rayuwar su normal .

Wannan lamari ya faru ne a cikin jihar nan ta osun wanda indai ka kalli wannan abun zai baka mamaki nesa ba.kusa ba kasan dama ance so gamon jini .

Idan mutum yana sanka baruwanshi da wani nakasun halittar ka kawai son naka yake da gaske allah ya bamu masu kaunar mu .

Ameen summa ameen mun gode ku cigaba da ziyartar wannan site mai suna hausa world news . com domin samun labaran duniya .

Thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI๐Ÿ‘ˆ