World News

Maryam wazeery laila a shirin labarina ta haihu matar zaidu gidan badamasi ta haihu abun sha awa

Masha Allah matar jarumin kannywood zaidu gidan badamasi ta haihu jaruma maryam wazeery laila a cikin shirin labarina itama ta haihu .

Wannan jarumai guda biyu manyan jarumai ne a cikin masana antar kannywood kuma duk suna da aure allah ya basu karuwa .

Allah ya raya musu kuma yasa yayan masu ceton sune ranar gobe kiyama Allah yasa masu jinkai ne gaba ki dayansu Ameen summa Ameen

Mun gode Ku ci gaba da zuwa wannan site mai suna Hausa world news . com domin Sam un labaran duniya mun gode sosai da sosai .

Thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈