World News

Masha Allah jaruma Maryam wazeery laila a shirin labarina ta haihu Allah ya raya

Danna nan domin kalla☝☝ Alhamdulillah jarumar kannywood data yi aure wacce akafi sani da laila a cikin shirin labarina ta samu karuwa .

Masha Allah haka akeso wannan Abu yayi kyau yayi dai dai Allah ya taimaka ya raya yasa mai ceton iyayen sane Ameen summa ameen .

Jaruma maryam wazeery ta rufa kanta asiri Allah ya kawo na yan baya suma suyi aurensu su huta gaba ki daya .

Mun gode Ku cigaba da ziyartar wannan site domin samun labaran duniya da kuma na siyasa da kuma na kannywood insha allahu .

Thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈