World News

Adam a zango ya kusa sakin matarsa kuma ya saki bidiyo akan hakan

Ban saketa ba amma kowanne lokaci labari mara dadi zai iya zuwa a tartare da aurena da matata inji jarumin kannywood Adam a zango .

Adam a zango ya bayyanawa duniya abin dake faruwa tsakanin sa da matarsa yar chalawa kuma lamarin yayi matukar kidimani sosai .

Wannan video adam a zango ya wallafa shi akan shafin shi na tik tok inda yayi bayani dalla dalla a tattare da auren nasu shi da matarsa .

Allah yasa mudace kuma Allah ya rufa mana asiri duniya da lahira mun gode sosai da Sosai da ziyartar wannan site mai Albarka .

Thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈