World News

Sabuwar wakar dauda kahutu rarara canjin kudi full video

Danna nan domin kalla 👆👆 mawaki dauda kahutu rarara ya saki wani zazzafan video akan canjin kudi wanda akayi a Nigeria .

Wannan video na rarara wanda ake mai lakabi da koda kudi ko free jagaba kai zakaci Aisha humaira ita tayin posting din wannan video .

Mutane suna tunanin mawakin dauda kahutu rarara ya zagi masu.canjin sosai a wannan baitin da yayi a wakar tashi ta canjin kudi .

Mun gode ku cigaba da ziyartar wannan site mai suna Hausa world news . com do min samun labaran duniya da kuma na siyasa .

Thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈