World News

Tirkashi kalli jerin jaruman kannywood da sana arsu kafinsu daukaka

Masha Allah kalla jerin jaruman kannywood da sana o insu dasu ke kafin su shugo cikin industry na kannywood .

Hausawa nacewa asan mutum asan sana arsa ado gwanja daddy hikima abale maryam yahaya hadiza gabon duk da sana arsu .

Kamar yadda kuka gani a jikin wannan zazzafan hoton kowa yasan ado gwanja shayi yake siyarwa kafin Allah yayimai daukaka a kannywood .

Allah Yasa mudace Ameen summa ameen mun gode da ziyartar wannan site mai albarka Ku Ci gaba da ziyartar wannan site domin samun labaran duniya .

Thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈