World News

Allah sarki bayan rasuwar nura mustafa waye matarsa ta haifa masa jariri

Allah sarki rayuwa bay an rasuwar daraktan izzar so nura mustafa waye matarsa ta Haifa masa santalelen jariri

Gaskiya mutuwar darakta nura mustafa waye ta tabani sosai da Sosai saboda kowa zakaji yana yaba halinsa da kuma gaskiyar sa Allah yasa ya huta .

Saboda mutum ne Mai kyawun hali da kuma dabi a Allah ya ji kansa sannan kuma Allah ya mai rahama ameen summa ameen .

Mun gode Ku Ci gaba da ziyartar wannan site Mai suna Hausa world news . com domin Sam un labaran duniya da kuma na siyasa .

Thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈