World News

Bazan sake yin aure ba har abada Cewar Adam a zango ga cikakken videon

TIRKASHI: Ba Zan Sake Yin Aure Ba Har Duniya Ta Nade, Cewar Adam A. Zango Idan Matarshi Ta Sake Suka Rabu .

Jarumin masanaantar shirya fina-finan Hausa na Kannywood Adam A Zango, ya bayyana cewar ya gama yin Aure a duniya saboda aure-auren ya ishe shi.

A cikin maganganun sa Jarumin yana magana ne da alamar babsa tare da matar sa, yana mai cewa tunda an zabi aikin da take yi a kan zaman aure to shi bashi data cewa.

jarumin ya shelanta cewar akwai matsala shi ya sa yake yin aure da zarar ya rabu da mace don kaucewa matsala.

Mun gode ku ci gaba da ziyartar wannan site mai suna Hausa world news .com domin samun labaran duniya dana siyasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈