World News

Gaskiya abun da nafeesa abdullahi tayi da wannan namijin bai kamata ba kalli bidiyon

A gaskiya wannan Abun da nafeest abdullahi tayi gaskiya ba dai dai bane ba a matsayinta na bahaushiya kuma musulma .

Saboda duk inda akace maka mutun musul mine zaka ga tasrin sa ya fita daban dana sauran masu addinai a fadin duniya gaba ki daya .

Allah yasa Mu gane gaskiya kuma Allah ka bamu ikon bunta a hanya mai kyau Ameen summa ameen labari daga ay sadeeq unguwa uku .

Mun gode Ku Ci gaba da ziyartar wannan site Mai suna Hausa world news . com domin samun labaran duniya da kuma na siyasa .

Thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈