World News

Ina neman mijin aure daga arewa cewar Mata shi ya mercy Williams

Burina Na Samu Miji Daga Yankin Arewa, Saboda Na Yaba Da Dabi’un Mutanen Arewa, Cewar Matashiya Mercy Williams, Daga Jihar Laagos.

Matashiyar ita ce ta kirkiri kungiyar yakin neman zaben Tinubu mai suna ‘City Boy Group.

To al Umma saiku hanzartar domin zuwa asha soyayya Allah ya bada nasara abada himma sosai da sosai domin dacewa da auranta .

Mun gode Ku Ci gaba da ziyartar wannan site mai Albarka domin samun labaran duniya da kuma labaran siyasa da kuma videos .

Thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈