World News

Masha Allah jaruma maryam wazeery laila a shirin labarina ta samu karuwa

Masha Allah laila labarina ansamu karuwa tare da angonta tsohon dan kwallon kafa a nigeria wannan abu yayi dai dai algamdulillah .

Allah ya kawowa sauran jaruman kannywood da suke son yin aure mazaje nagari Wanda zasu zauna har abada mutu karaba .

Saboda aure shíne cikar kamalar ya mace har shima namijin kuma ibada ne babba a karama ba Allah yasa mudace Ameen summa ameen .

Mun gode Ku Ci gaba da ziyartar wannan site Mai suna Hausa world news . com domin samun labaran duniya da kuma na siyasa .

Thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈