World News

Masha Allah jaruma rahama sadau ta lashe award a kannywood

Masha Allah jarumar kannywood rahama sadau ta samu kanbun kyauta Wanda akafi sani da award a cikin industry na kannywood .

Wannan abu yayi dai dai Allah ya Kara daukaka aci gaba da samun abubuwa na girmamawa cikin yardar Allah mai kowa mai komai .

Kamar yadda kuka sani award Ana samun sane ta hanyar girmamawa idan kayi wani abu da ya burge mutane kokuma ya nishadantar dasu sai abaka lambar girmamawa ta award .

Mun gode ku Ci gaba da ziyartar wannan site mai suna Hausa world news . com domin samun labaran duniya da kuma na siyasa .

Thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈