World News

Innalillahi yan bindiga sun kaiwa tawagar atiku abubakar hari a rivers

DA ƊUMI-ƊUMINSA: Daraktan Yaƙin Neman Zaɓen Atiku Na Jihar Ribas Abiye Sekinbo Ya Tsallake Rijiya Da Baya

Ƴan bindiga sun kai farmaki ga daraktan yaƙin neman zaɓen Atiku na Jihar Ribas Mr. Abiye Sekinbo Inda ya tsallake rijiya da baya baya.

Mun gode Ku Ci gaba DA ziyartar wannan site Mai suna Hausa world news . com do min samun labaran duniya Dana siyasa

Daga Comr Nura Siniya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈