World News

Tirkashi jaruma hadiza Gabon ta kure Adam a Zango da tambaya

tofa a wata hira da hadiza Gabon takeyi da jaruman kannywood ne duk sati ta gayyaci Adam a zango do min yimai tambaya akan daukaka .

Jaruma hadiza Gabon ta tambayi Adam a zango cewa kayiwa mata biyu alkawarin aure a kannywood sai yace ba biyu bane uku ne .

Kawai dai Ku hanzarta domin kallon cikakken videon a YouTube channel Mai suna hadiza gabon zaku ga cikakken bayani .

Thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈