World News

Kalli bidiyon yadda aka biyawa yara masu saukar al qur ani umara dukkansu a zaria

ALHAMDULILLAH WANNAN ABU YAYI YAYI KYAU SOSAI Hukumar wata makarantar haddar Alqur’ani a Zariya ta biyawa dalibanta aikin Umrah.

Daga Wakilinmu Yusuf Yahaya Bamalli.

Yadda wasu rukunin ɗaliban Makarantan NURUT TILAWAH INTERNATIONAL SCHOOL ZARIA. Makarantar Haddar Al’kur’ani Mai Girma, dake Garin Kabama, a Karaman Hukumar Sabon garin Zariya Suke Gudanar da Aikin Umrah a ƙasa Mai Tsarki.”

“Wakilin Jaridar ALFIJIR HAUSA yace; hukumar Makarantanne suka biya musu takanas har zuwa ƙasa mai tsarki.”

Bugu da ƙari daga cikin haziƙan Ɗaliban Makarantan ne suka samu wannan dama na zuwa ƙasa mai tsarki don yin aikin Umrah.”

THANKS FOR watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈