World News

Masha Allah kalli bidiyon wata yarinya kimanin shekara hudu gwanar al qur ani Mai girma

Masha Allah kalli yadda wata yarinya kimanin yar shekara hudu take ragargazar karatun alqur ani Mai girma gaskita iyayen yarinyar nan sunji dadi .

A wani shirine da tashar arewa tv3 suke mai suna ya ran mu da alqurani suka wallafa wannan yarinya a matsayin dalibar makaranta .

Allah ya bamu Ilimi mai am fani Ameen summa ameen iyayen wannan yarinya Allah yasa su a aljanna mun gode sosai da sosai .

Thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈