World News

Tofa rigima sabuwa rarara ya karyata naziru sarkin waka a wannan hirar da akayi dasu

Tofa rarara ya karyata naziru sarkin waka akan wasu bayanai da tashar dw hausa sukayi tare dasu inda yayi martani mai zafi zuwa gunshi .

Naziru sarkin waka yace antaya siyasar sa milliyan dari da hamsin da kuma motar milliyan tamanin domin yabar tafiyar atiku abubakar .

Shine mawaki dauda kahutu rarara yace karyane wai Naziru yayi tunanin a film din labarina ne hakan ya jawo cece kuce a social media .

Mun gode Ku ci gaba da ziyartar wannan site Mai suna Hausa world news . com domin Sam un labaran duniya dana siyasa gaba ki daya .

Thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈