World News

Alhamdulillah kalli bidiyon yar shekara 14 ta Rubuta al qur ani Mai girma

Alhamdulillah masha allah wata yarinya Mai kimanin shekaru goma sha hudu mai suna yusrah ta rubuta Al qur ani Mai girma

Gaskiya wannan abun alfahari ne ga iyayen wannan yarinya da kuma yan uwanta baki daya yakamata iyaye su ci gaba da tsayawa ya yansu .

A harkar karatun al qur ani Mai girma domin samun nasara a rayuwa duniya da lahira wannan Abu yayi dai dai Allah yasa mudace .

Ameen summa Ameen mun gode da ziyartar wannan kafa ta yada labarai daga nan Hausa world news . com farin cikin Al umma .

Thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈