UncategorizedWorld News

Da dumi duminsa Jarumi Adam a zango ya nemi auran hadiza gabon

Tirkashi jarumin kannywood Adam a zango ya nemi auran jarumar kannywood wato hadiza gabon ga cikakken bayani nan yana zuwa .

A wata hira da hadiza gabon tayi da adam a zango a tashar ta mai suna gabon tv Adam a zangon ya bayyana hakan cewa zai iya auranta .

Mun gode Ku Ci gaba da ziyartar wannan site Mai suna Hausa world news . com domin samun labaran da kuma labaran duniya .

Thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈