World News

Rigima ta barke tsakanin sarkin waka da rarara akan maganar kudi milliyan dari da hamsin

Tofa sabuwar rigima tsakanin mawaki dauda kahutu rarara da Naziru sarkin waka akan maganar kudi kimanin milliyan dari da hamsin .

Mawaki Naziru sarkin waka yayi magana akan cewa an bashi kudi kimanin naira milliyan dari da hamsin da motar milliyan Tamanin akan yabar tafiyar atiku abubakar yaki .

Mawaki dauda kahutu rarara ya karyata Naziru sarkin waka akan hakan har yace mai yayi tunanin a cikin shirin film din labarina ake .

Hakan ya jawo Cece kuce a social media har shima Naziru sarkin waka yayi zazzafan martani yace idan mutum yana jin yunwa gani yake kowa ma hakane .

Thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈