World News

Innalillahi an fasawa amarya ido ana tsaka da bikinta a gurin dj

Innalillahi wa inna ilahirraj un an fasawa amarya ido ana tsaka da bikinta wannan lamari yayi matukar tada min hankali sosai da sosai .

Yan bijilanti ne suka kawo sumama me gurin DJ Ana kid an dj suka sukasa duka hakan ke dawuya wani fusatacce ya samu amarya a ido .

Gaskiya wannan abun a tausayawa wannan amaryar ne Allah ya kiyaye gaba Allah yabata lafiya da kuma hakurin hakan mun gode sosai da sosai da bibiyar labaran Mu a koda yaushe .

Thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈