World News
Innalillahi indai kana social media ya kamata ka kiyaye wannan lamarin
Tirkashi Indai kana social media ya kamata ka lura da wannan babban lamarin na wannan mutum Mai kafar saniya
Mutane suna ta yada wannan mutumin social media a matsayin wanda akayi masa wani ya dawo haka amma kuma ba hakabane lamarin .
Wannan bidiyo an tsarashi ne kawai ba gaskiyane ba ya kamata duk wanda yake social media yasan wannan Allah yasa mudace .
Ameen summa ameen mun gode Ku Ci gaba da ziyartar wannan site mai suna Hausa world news . com domin samun labaran duniya dana siyasa .
Thanks for watching .