World News

Rigima ta barke tsakanin ango da amarya bayan ta wanke fuskarta da safe

Tirkashi illar bilitin rikici ya barke tsakanin ango da amarya bayan amarya ta wanke fuskarta bayan gari ya waye babban lamari

Kamar yadda jaridar apa hausa ta wallafa cewa rigima ta barke tsakanin ango da amarya akan ta wanke fuskarta yaga ashe shafe shafen hoda Ne

Gaskiya wannan babban lamari ne yakamata ace mutane muna tsayawa muna nazari akan lamarin rayuwa mai zai je mai zai dawo .

Allah yasa mudace Ameen summa Ameen mun gode Ku Ci gaba da ziyartar wannan site do min Sam un labaran duniya dana siyasa

Thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈