World News

ina fir auna ina hamana kuzo Ku koyi yadda ake zalinci a nigeria inji malam nuru khalid

Ina fir auna ina hamana ina karuna kuzo Ku koyi yadda ake zalinci martanin babban malaminnan mai suna Mal nuru Khalid

tsohon limamin masallacin apo dake abuja yayi zazzafan martanin nan akan halin da ake ciki a cikin wannan kasa tamu ta Nigeria .

An kure malam kuma ransa ya baci yasa yayi wannan martanin cikakken videon yana YouTube channel hausa world news tv

Mun gode Ku Ci gaba da ziyartar wannan site mai dunbun Albarka domin samun labaran duniya da kuma labaran siyasa

Thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈