World News

Tirkashi kalli yadda aka gudanar da was an miciji abun har tsoro yake bani

Tirkashi wannan lamari yayi matukar ban mamaki kalli yadda wata mata da namiji suka rataya katoton miciji a wuyansu .

Wannan abu kai daka gani kasan ba haka kawai ba gaskiya akwai wani abu ko gado kokuma dai wani abu saboda haka baka isaba .

Amma wannan lamari dole yaja hankalin mutane Allah yasa mudace duniya da lahira Ameen summa ameen from ay sadeeq UK/3.

Mun gode Ku Ci gaba da ziyartar wannan site Mai suna Hausa world news . com domin samun labaran duniya da kuma labaran siyasa .

Thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈