World News

Wani matashi Dan shekara sha bakwai yayi wuff da bazawara Mai shekaru 35

Tirkashi wani abu sai a nigeria wani matashi Mai shekara sha bakwai yayi wuff da yar shekara talatin da biyar a garin potiskum .

Wannan lamari yayi matukar bani mamaki saboda wannan abu ba a saba yinsa a Nigeria ba sai dai kaji a kasashen waje amma yau gashi a potiskum .

Allah ya basu zaman lafiya ameen summa Ameen mun gode da ziyartar wannan site mai suna hausa world news . com domin samun labaran duniya .

Thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈