World News

Innalillahi kalli yadda akayiwa nafeesat abdullahi kwal kwal a wani film yaja cece kuce

Tirkashi kalli yadda akayiwa jarumar kannywood nafeesat abdullahi kwal kwal a wani film da aka gudanar a industry .

Wannan aski da akayiwa jaruma nafeesat abdullahi yaja hankalin mutane sannan kuma ya jawo Cece kuce a social media ba kadanba .

Kamar yadda kuka sani wasu fina finan suna zuwa da irin wannan abubuwan kuma ba kowacce jaruma ce take yarda ayi mata irin haka ba .

Allah yasa mudace ameen summa ameen mun gode Ku Ci gaba da ziyartar wannan site Mai suna Hausa world news . com domin samun labaran duniya .

Thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈