World News

Asirin wata shedaniya ya tonu mai kaiwa yan bindiga layin waya da makamai a zamfara

Yanzu yanzu asirin wata babbabr shedaniya a jihar zamfara da take kaiwa yan bindiga makamai da kuma kayan aiki ya tonu .

Ankama wannan baiwar allah ne da laifin kaiwa yan bindiga makami DA kuma alburushi Allah ya kara tona asirinsu Ameen summa Ameen

Mun gode ku Ci gaba da ziyartar wannan site Mai suna Hausa world news . com domin samun labaran duniya da kuma labaran kannywood .

Thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈