World News

Innalillahi saura kwana 6 zabe Allah yayiwa dan majallisa rasuwa a jihar kano

Innalillahi wa Inna ilaihirraj un Allah yayiwa Dan majalissa kamilu ado isa rasuwa saura kwana shida zabe Allah ya jikanshi yayi Mai rahama .

Dan majalissar jihar kano a karkashin jam iyar nnpp kungiyar injinya Dr rabi u musa kwankwaso mai wakiltar wudil .

Kulli nafsin za ikatul maut Allah ya jikanshi yayi Mai rahama Ameen summa ameen mun gode Ku Ci gaba da ziyartar wannan site Mai suna Hausa world news . com domin samun labaran duniya .

Thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈