World News

Masha allah ahmad musa yadau nauyin ginin gidan kamal aboki daya fara ginawa iyayensa

Alhamdulillah Dan kwallon kafa wato Ahmad musa yakai ziyarar ta aziya gidansu dan wasan barkwancin nan wato kamal aboki .

Bayan rasuwar kamal aboki muka samu labari daga page din dokin karfe cewa Ahmad musa yadau nauyin ginin gidan iyayen kamal aboki .

Duba da yafara gina musu gidan bai gamaba kuma Allah yamai rasuwa Allah ya jikansa Ameen summa Ameen .

Thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈