World News

An daura auren hauwa u wadda akai mata hoto tana sallah a kasuwa ta fito talla

Alhamdulillah an daura auren Hauwa u wadda aka dauki hotonta tana sallah a tsakiyar kasuwa bayan ta fito talla Allah ya basu za man lafiya .

Idan baku manta ba wata daya baya mun kawo muku labarin wata budurwa da aka dauki hotonta a kasuwa tana tsaka da sallah .

Allah ya kawo mata mijin aure tayi aurenta ta huta muna fatan Allah ya basu zaman lafiya Ameen summa Ameen .

Mun gode Ku Ci gaba da ziyartar wannan site Mai suna Hausa world news. Com domin samun labaran duniya da kuma na siyasa .

Thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈