World News

Kotu ta yankewa matashin da yayi lalata da mahaukaciya hukuncin sai ya aureta

Da dumi duminsa kotu ta yankewa matashin da yayi lalata da mahaukaciya hukuncin sai ya aureta ko kuma shekara goma a gidan yari .

Wani matashi dan kasar zambia da yayi lalata da mahaukaciya anyanke masa hukunci bisa adalci na kotu a fadin kasar Zambia

Allah ya tsare mana imaninmu Ameen summa Ameen mun gode Ku Ci gaba da ziyartar wannan site Mai suna Hausa world news . com domin samun labaran duniya

Thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈