World News

Hira ta musamman : zabar dan takara nagartacce ko bazai ciba bashi ne asarar kuri’a ba ka zabi azzalumi shine

Zabin Dan takara nagartacce koda bazai ci zabe bashi ne asarar kuri a ba ka zabi wanda bai cancantaba shine asarar kuri a babba .

Dukkanin yan takarar Nigeria guda hudu atiku abubakar asiwaju bola Ahmed tinubu peter obi eng Dr rabi u musa kwankwaso babu mai nagarta kamar kwankwaso .

Kawai a zabi cancanta shine mafita a rayuwa mun gode Ku Ci gaba da ziyartar wannan site Mai suna Hausa world news . com domin samun labarai .

Thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈