World News

Kalli videon yadda mamud labarina suka hadu da naira marley a jihar lagos

Masha Allah kalli bidiyon yadda lukman labarina suka hadu da babban mawakinnan wato naira Marley a garin lagos campaign din tinubu .

An gudanar da wani gagarumin campaign din tinubu a jihar ta lagos wanda shine ya zama campaign din karshe da yayi a wannan campaign din aka hadu lukman da naira Marley .

Mun gode Ku Ci gaba da ziyartar wannan site mai suna Hausa world news . com domin samun labaran duniya da kuma labaran kannywood .

Thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈