Uncategorized

Masha allah Kalli yadda abale da amaryarsa suka fitar da wani sabon salon

Masha allah bayan auren jarumin kannywood wato abale daddy hikima sun cire zafafan hotunansu tare da amaryarsa .

Idan baku manta ba a baya kunsani mun kawo muku bidiyon bikin jarumin kannywood din Wanda akafi Sani da daddy hikima .

Yanzu kuma bayan bikin sukai wannan zafafan hoton Allah ya basu zaman lafiya Ameen summa Ameen mun gode da ziyartar wannan site Mai Albarka Hausa world news . com .

Thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈