World News

Kalli bidiyon yadda sama da mutum milliyan biyar suka taro kwankwaso a kano abale yaci alwashi akan taro

Masha Allah zuwan kwankwaso kano rufe campaign din jam iyar nnpp kusan mutum milliyan biyar ne suka halarci taro madugun kanawa .

Eng dr rabi u musa kwankwaso yayi kuka saboda miliyoyon al ummar da ya gani a cikin jihar ta kano sunzo tarbar shi .

Allah ya karawa annabi daraja iya jiya ta nuna kwankwaso ne Mai nigeria da yardar Allah allah yasa mudace ameen summa Ameen .

Thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈