World News

Atiku ya lashe zabe a gidan gwamna nasiru el rufa’i an kada tinubu

Tirkashi atiku abubakar ya yiwa nasiru el rufa i dukan tsiya a gidansa dake jihar kaduna wannan lamari ya girmama ba kadanba .

Kowa yasan Nasiru el rufa i dan jam iyar apc ne wanda yake goyon bayan takarar asiwaju bola Ahmed tinubu hakan ne yasa kuke ganin bai kamata a kayardashi ba .

Amma wannan zaben idan kun lura halin mutum Ne yake binshi shi yasa komai ma zai iya faruwa Allah ya zaba mana mafi alkhairi Ameen summa Ameen .

Thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈